Manufarmu ita ce tattara dukkan litattafan Hausa a wannan gidan; Da yardar Allah gidan nan zai kasance ma'adanin rubutaccen tarihi da ilimi.
Manhajar Gidankaratu nada sauƙin sarrafawa, kuma duk wanda ya sauke manhajar zai samu ɗakin karatunsa na musamman da zai samu natsuwa a ciki
Dandalin Hausawa fage ne na zumunci, da kuma mu'amala a duniyar Hausa. Yadda aka san Facebook, haka dandali yake. Sai dai wannan,da Hausa ne