Marhaba

Ga masu sha’awar mu wallafa musu littttafansu, ga bayanan da muke bukata.

A aika da wadannan bayanan zuwa gidankaratu@yahoo.com

GARGADI

Aiko da bayanan na na nuna cewar marubuci/marubuciya sun amince da sharudda da dokokin Gidankaratu