Atabo Mohammed

Showing all 3 results

Atabo Mohammed marubuci ne daga Kwantagora, Jihar Neja.

Yana da salon rubutu mai jan hankali; ya iya tarawa masu karatu jini a faratansu ta yadda idan mutum ya fara karanta littafinsa, ba zai ajiye ba sai ya gama.

Litattafansa na ‘Iskar Hunturu’, ‘Labarin Shekarau Gardo’ da kuma ‘Birnin Masana Hikima’ sun nuna zurfin fahimtarsa game da rayuwarmu, al’adun mu, hikima, da kuma fahimtar halayyan Ɗan’adam! 

Mohammed mazaunin Abuja ne.