Birnin Masana Hikima

Open PDF

 

 

400.00

Description

Karma ya daɗe da wannan tambayar a ransa: mai ya sa kakansa ya baiwa Kawunsa sarautar ƙasar ba ubansa ba?

Karma ya kasa daurewa sai da ya wa kakansa wannan tambayar.

Shi kuma kakan ya ce masa ai mahaifinsa na da wani aibi tare da shi, da in har aka ba shi sarauta, to aibin zai iya ruguje masarautar gaba ɗaya!

Karma bai yarda da hakan ba, duk da hankalinsa ya tashi.

Da Kakan ya fahimci cewa Karma bai yarda da maganarsa ba, sai ya sa shi aiki: Karma zai je ya lura da mahaifinsa na tsawon kwanaki uku; ya kuma je ya lura da kawunsa Sarki shi ma tsawon kwanaki uku; rana ta bakwai, ya dawo ya shaidawa kakan abinda ya gano.

Karma ya shiga bincike…

Binciken ya kai shi ga buɗe taskokin abubuwa masu ban tsoro da suka matuƙar girgiza shi. Sai da yayi da-na-sanin yin wannan tambayar da yawa kakan tun farko.

Labarin sarauta ce; yadda ake ruguntsumin nemanta, da riƙe ta, da kuma kare ta ko ta halin ƙaƙa.

Additional information

Marubuci

Mawallafa

Samfari

Yare

Adadin Shafuka

Year Published

2019

1 review for Birnin Masana Hikima

  1. Magaji (verified owner)

    Salam,
    Amma littafin yayi.

Add a review

Vendor Information

  • 4.00 4.00 rating from 1 review

Latsa Tambarin Social Media ka/ki yi da shi

Returning customer? Click here to login

Billing details

Additional information

Your order

Product
Quantity
Total
Cart Subtotal 0.00
Order Total 0.00

Payment method

  • Canki wannan hanyar, zai nuna maka yadda za ka yi.

Zamu yi amfani da bayanan da kuka bayar don sarrafa sayyayyarku, da kuma inganta mu'amalarku da Gidan Karatu. Don ƙarin bayani, karanta privacy policy ɗinmu.