Description
Me ake nufi da Cin Zarafi? Yaya nau’i da alamominsa suke?
Binciken Gidan Karatu ya gano cewar halayen Cin Zarafi kala-kala ne, kuma mutane da dama, maza da mata, ma’aurata da ma waɗanda basu da aure na fuskantar cin zarafi daga mazajensu, ko matansu, ko samari ko ‘yan matansu.
Wannan mujallar tayi bayani kan wannan dabi’ar. Ba kuma nan ta tsaya ba, ta bada sanin yadda za’a guje mata.
Reviews
There are no reviews yet.