Dabi’u Takwas

0.00

Description

Dabi’u 8

Rayuwa cike take da hidima. 

Wani lokacin ma hidimar kan yi yawan da zai sa mutum ya watsar da abubuwa masu muhimmanci ga rayuwarsa― kamar yawaita ziyara, baiwa iyali, ƴan’uwa da abokan arziƙi kulawar da ta dace, ko samun lokaci ayi aiki kan wata burinda ake matukar son cikawa, da dai sauran su.

To Idan kana/kina cikin jerin mutanenda suka faɗa wannan layin, to wannan mujallar Gidan Karatu, ta ku ce.

Additional information

Marubuci

Mawallafa

Samfari

Yare

Adadin Shafuka

Year Published

2019

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Dabi’u Takwas”

Vendor Information

  • 4.00 rating from 1 review

Latsa Tambarin Social Media ka/ki yi da shi

Returning customer? Click here to login

Billing details

Additional information

Your order

Product
Quantity
Total
Cart Subtotal 0.00
Order Total 0.00

Payment method

  • Canki wannan hanyar, zai nuna maka yadda za ka yi.

Zamu yi amfani da bayanan da kuka bayar don sarrafa sayyayyarku, da kuma inganta mu'amalarku da Gidan Karatu. Don ƙarin bayani, karanta privacy policy ɗinmu.