Description
Asali, duk mutum na da ɗabi’un ƙwarai— kamar halin sanin-ya-kamata, nuna soyayya ga wani, da kuma sauran abubuwan da zasu sanya masa farin ciki.
Amma yau da kullum, matsalolin rayuwa na iya canzawa mutum tunani da kuma halayya daga masu kyau, zuwa marasa kyau.
Wanna mujallar Gidan Karatu ta fiddo da halye biyar ta yadda mutum zai cire gurɓataccen tunani a rayuwarsa.
Kar a manta a yi tsokaci bayan an karanta, don anafanin jama’a.
Reviews
There are no reviews yet.