Description
Darajar mutum ta ta’allaƙa ne ga yadda yake yiwa kansa kyawawan tunani da kuma zaɓi kan ababen da suka fi zama muhimmanci gare shi.
Ta labarin Habib, wannan mujallar ta ba da wasu ababe shida, da mutum zai iya aiwatarwa a sawwake, dan daga darajarsa.
Reviews
There are no reviews yet.