Description
Binciken Gidan Karatu ya gano cewar matuƙar shaƙuwa da waya da kuma yanar gizo na ɗaya daga cikin matsalolin da mutanen duniyarmu a yau ke fama da ita.
Waya da yanar gizo na da amfani, amma idan suka yi yawa, to suna iya jefa mutum cinkin yanayin baƙin ciki, damuwa da kaɗaici; suna kuma iya kai ga rugujewar dangantaka tsakanin iyali, ‘yan’uwa, da taɓarɓarewar tarbiyyar matasan duniya.
Wannan mujallar ta zayyana mafita.
Reviews
There are no reviews yet.