Labarin Shekarau Gardo 2

Categories: ,

600.00

Description

Bayan ɗansu ya gudu sanadiyyar kashe wani, Datti da matarsa sun san cewa ya zame masu tilas su yi hijira tunda kowa na masu kallon iyayen banza.

Sun samu kwanciyar hankali a Tungar Fillo, garin da suka koma. Amma wata rana, suka wayi gari mutane na guduwa suna barin garin.

Dalili? Wani mugun barde ne da jarumansa suka doso Tungar Fillo da nufin yaƙar su. Idan kuma jaruman suka faɗa wa gari, ko kaza ba sa bari da rai balle mutum!

Barden nan ba kowa bane, sai Shekarau Gardo― ɗannan nasu. Ko yaya rikicin zai kasance?

Atabo Mohammed ya maida mu ƙarnin baya, can kafin zamanin jihadin Mujaddadi, lokacin da tsafi, addini da hikima suka yi ta ja-in-ja.

Kafin ka fara karantawa, danna ‘Add To Order’ ka jefa littafin cikin Kwandon Sayayyarka ya ajiye.

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Labarin Shekarau Gardo 2”

Vendor Information

  • 4.00 rating from 1 review

Latsa Tambarin Social Media ka/ki yi da shi

Returning customer? Click here to login

Billing details

Additional information

Your order

Product
Quantity
Total
Cart Subtotal 0.00
Order Total 0.00

Payment method

  • Canki wannan hanyar, zai nuna maka yadda za ka yi.

Zamu yi amfani da bayanan da kuka bayar don sarrafa sayyayyarku, da kuma inganta mu'amalarku da Gidan Karatu. Don ƙarin bayani, karanta privacy policy ɗinmu.