Labarin Shekarau Gardo
₦600.00
Description
Bayan ɗansu ya gudu sanadiyyar kashe wani, Datti da matarsa sun san cewa ya zame masu tilas su yi hijira tunda kowa na masu kallon iyayen banza.
Sun samu kwanciyar hankali a Tungar Fillo, garin da suka koma. Amma wata rana, suka wayi gari mutane na guduwa suna barin garin.
Dalili? Wani mugun barde ne da jarumansa suka doso Tungar Fillo da nufin yaƙar su. Idan kuma jaruman suka faɗa wa gari, ko kaza ba sa bari da rai balle mutum!
Barden nan ba kowa bane, sai Shekarau Gardo― ɗannan nasu. Ko yaya rikicin zai kasance?
Atabo Mohammed ya maida mu ƙarnin baya, can kafin zamanin jihadin Mujaddadi, lokacin da tsafi, addini da hikima suka yi ta ja-in-ja.
Kafin ka fara karantawa, danna ‘Add To Order’ ka jefa littafin cikin Kwandon Sayayyarka ya ajiye.
Additional information
Marubuci | |
---|---|
Mawallafa | |
Samfari | |
Yare | |
Adadin Shafuka | |
Year Published | 2019 |
You must be logged in to post a review.
Vendor Information
-
4.00 rating from 1 review
-
₦0.00
-
₦600.00
-
₦0.00
-
₦0.00
-
₦400.00
-
₦0.00
Latsa Tambarin Social Media ka/ki yi da shi Click here to login
Category
- Hikaya (1)
- Litattafai (1)
- Mujallu (7)
- Na Badaƙala (6)
- Na Taimakon Kai (7)
- Novels (7)
- Uncategorized (1)
Reviews
There are no reviews yet.