Description
Yadda ake auna nasarara rayuwa
Yawancin mutanen zamanin nan tamu na iƙirarin cewar nasara a rayuwa ta ta’allaƙa ce kan samun dukiya ta kuɗi ko wani babban matsayin da zai sa a san da mutum. To hakan na nufin cewa talakawa basu yi nasarar rayuwa ba kenan? Ko kaɗan ba haka ba ne.
Karanta wannan mujallar don sanin yadda zaku auna nasarar rayuwa.
Danna ‘Add To Cart’ ka jefa shi cikin Kwandon Sayayyarka/ki, zai kai ku shafin da za ku samu littafin ku karanta.
Reviews
There are no reviews yet.