Description
Adalci na da siffa; fahimtar siffar, da kuna dagewa a aiwatar da abinda ya face suke gina dangantaka tsakanin mutane da ma al’uma gaba ɗaya.
Ba kawai maganganu kaɗai ke sarrafa dangantaka ba— dole sai an haɗa da kyawawan niyya da ayyuka— amma da magana ake dogaro wajen shirya ta.
Wanna mujallar Gidan Karatu ta kunshi yadda za a shirya magana, a ci ribar ta.
Reviews
There are no reviews yet.